Tehran (IQNA) dan majalisar dokokin kasar Holland mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ya sake maimata kalaman batunci a kan musulunci.
Lambar Labari: 3486258 Ranar Watsawa : 2021/08/31
Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar masu tsananin adawa da addinin muslunci a kasar Holland ta fadi zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar.
Lambar Labari: 3481318 Ranar Watsawa : 2017/03/16
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar da ke bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta mayar da kakkausan martani a kan kalaman batunci da dan majalisar dokokin Holland Geert Wilders ya yi.
Lambar Labari: 3481299 Ranar Watsawa : 2017/03/09